Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda N200 ta yi sanadin mutuwar masu tura baro 2 a Aba

Wata takaddama mai zafi da ta kai ga fada tsakanin wasu masu tura baro su biyu a birnin Aba na Jihar Abiya, ta yi sanadiyyar mutuwar duka su biyun a r

An harbe mutum 7 har lahira a kauyen Taraba

Wannan ne karo na farko da kauyen yake fuskantar hari daga ’yan bindiga.

Hatsari ya yi ajalin mutum 5 a Kano

Kimanin mutum biyar ne suka rasa rayukansu a wani hatsarin mota da ya auku a kan titin Kwanar Dumawa zuwa Kunya da ke Karamar Hukumar Minjibir a Jihar

Babu gudu babu ja da baya kan Zaben Anambra — INEC

Farfesa Yakubu ya ce INEC ta shirya tsaf domin gudanar da sahihin zabe.

Za a fara kwace duk abin hawan da ke amfani da lambar Biyafara

Umarnin na zuwa ne bayan wasu sun fara amfani da lambar Biyafara a motocinsu.