Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kisan Janar Alkali: ’Yan sandan Filato na neman mutum 13 ruwa a jallo

Rundunar ’Yan sandan Jihar Filato ta fitar da sanarwar neman wadansu mutum 13 ruwa a jallo bisa zarginsu da hannu wajen bacewa da kuma kashe Manjo Jan

Malami ya gina Gidan Marayu a Jos

Wani fitattacen malamin addinin Musulunci kuma Daraktan Gidauniyar Anwarul Faidah, Sheikh Harisu Salihu ya gina wani babban gidan marayu a Jos fadar J

Ahmadu Mu’azu zai koma APC

Jam’iyyar APC ta shirya tsaf don kabar tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP ta Kasa kuma tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmadu Adamu Mu’azu, kamar yadda

Najeriya ke da kashi 15 na miyagun kwayoyi a duniya – Marwa

Shugaban Kwamitin Shugaban Kasa Kan Dakile Tu’ammali da Miyagun Kwayoyi (PACEDA), Birgediya Janar Mohammed Buba Marwa (mai ritaya) ya ce kwamitin mai

Maulidin Duniya na gobe a Kebbi na nan daram – Alkasim Yawuri

Babban Sakataren Jam’iyyatu Ansaruddeen Attijaniya, Muhammad Alkasim Yahaya ya ce Mauludin Duniya da Shehu Ibrahim Inyas ya kafa da za a yi a Birnin K