Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makarantar Ma’ahad Ashabil Kahfi ta yaye dalibai

Makarantar Islamiyya ta Ma’ahad Ashabil Kahfi da ke Rigasa a Karamar Hukumar Igabi, Jihar Kaduna ta yaye dalibai goma sha hudu. Ta yi bikin yaye dalib

NDE ta bai wa matasa 1000 horo kan sana’ar hannu a Jigawa

A karshen makon jiya ne Hukumar NDE ta bai wa matasa dubu daya horo, a kan yadda zasu rika yin man shafawa da sabulun wanki da wanka da turaren jiki d

Yadda wata amarya ta watsa wa kishiyarta ruwan guba a Zariya

A ranar Alhamis da ta gabata ce aka zargi wata amarya mai suna Huwaila da watsa wa kishiyarta ruwan guba a Zariya da ke Jihar Kaduna. Lamarin wanda ya

Abin da ya haddasa rikicin da ya jawo asarar rayuka a Bauchi

A ranar Lahadin da ta gabata ce mutane uku suka rasa rayukansu sannan wasu 18 suka samu raunuka tare da kone gidaje biyu a yayin wani yamutsi da aka s

Sheikh Jingir ya shawarci mutanen kirki su shiga siyasa

Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Jama’atu Izalatul Bidi’ah wa Ikamatussunnah, Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir ya shawarci mutanen kirki da su