Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kashe mutane 1,891 a rikicin Filato

Kwamitin mutum bakwai da Gwamnatin Jihar Filato ta kafa, don sake dawo da ‘yan gudun hijirar jihar zuwa garuruwansu, ya bayyana cewa ya gano mutane 1,

Hukumar NYSC za ta hukunta danta da ya yi magudin zabe a 2019 – Janar Kazaure

Shugaban Hukumar Kula da Masu Hidimar Kasa (NYSC), Janar Sule  Zakari Kazaure ya ce duk wani mai hidimar kasa da ya kuskura ya bari wata ko wani dan s

An gano mutum 150 da ke karbar fansho da albashi a Borno

A makon da ya gabata ne Gwamnan Jihar Borno, Alhaji Kashim Shettima ya kafa wani kwamitin mutum bakwai wanda zai kara zakulo tare da duba sha’anin biy

Gobara ta haddasa babbar asara a Kasuwar Kurmi

Fiye da shaguna 60 ne suka kone kurmus sakamakon tashin wata gobara a sashen masu sayar da leda da kuma kayan kamshi a Kasuwar Kurmi da ke Kano. Amini

Ya mutu lokacin da yake lalata da wata mata a Anambra

A wannan makon ne wani tsoho mai shekara 65 a duniya ya mutu a yayin da yake tsakar lalata da wata mace mai shekaru 35 a wani otel da ke garin Awka, b