Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Kano ya bukaci a samar da hukumar da ke kula da masu wa’azi

An bayyana rashin bibiya da kula da masu wa’azi game da irin wa’azin da suke gudanarwa a matsayin abin da yake basu damar fito da akidun da suke kawo

Lere ta shirya yaki da masu sayar da miyagun kwayoyi

Shugaban Karamar Hukumar Lere da ke Jihar Kaduna, Alhaji Abubakar Buba ya bayyana cewa karamar hukumar tasa ta shirya, domin ganin ta yi yaki da masu

Yadda kauyuka shida ke rayuwa da ruwan tafki daya a Gombe

Wasu al’ummar karkara da ke kauyuka shida daban-daban a yankin Karamar Hukumar Kwami a Jihar Gombe suna rayuwa da ruwan kwari guda daya a yankunansu,

‘Sai mun rage ma’aikata mu iya biyan albashin dubu 30’

A ranar Larabar da ta gabata ce Gwamnonin Najeriya suka bukaci Kungiyar Kwadago ta zabi daya tsakanin biyan Naira dubu 30 mafi karancin albashi ko kum

Kwararrun ’yan wasa 10 za su fafata  a gasar kwallon tenis na Hukumar NCC

Gasar kwallon tenis na kusa da karshe na Hukumar NCC na shekarar 2018  wanda aka shirya shi a filin wasan na Enugu da filin wasa na kwallon tenis na k