Kananan Labarai

Kananan Labarai

An sake zaban Najeriya a matsayin mamba a kungiyar ITU

An zake zabar Najeriya mamba a Cibiyar Kungiyar Sadarwa ta kasa da kasa wacce ake kira ITU. Zaben yana daga cikin shirye-shiryen babban taron da ke gu

Dalilin da ya sa muke yin amfani da masana na gida don bunkasa al’umma – NCC

Shugaban Hukumar Sadarwa na NCC, Farfesa Umar Garba Danbatta ya ce hukumar ta himmatu wajen yin amfani da masana ta hanyar gudanar da bincike da kirki

Kotu ta daure matashi saboda satar wayar abokansa

Wata Kotun Shari’ar Musulunci da ke zama a Dutse  Jihar Jigawa ta tura wani matashi zuwa gidan yari sakamakon samunsa da laifin satar wayoyin hannu ma

Daidaitawar gwamnati da Kungiyar Kwadago ya yi daidai – Sheikh Jingir

A ranar Larabar da ta gabata ce Shugaban Majalisar Malamai na Kungiyar Izala na kasa, Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir ya bayyana cewa daidaitawar da

An daure ta saboda gaza biyan kudin fansar kanta

Babbar Kotun Shari’ar Musulunci da ke Kumbotso a Jihar Kano ta bayar da iznin sakaya wata matar aure mai suna Maryam Ahmad bisa laifin gaza biyan kudi