Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ta yi karar tsohon mijinta saboda rashin ciyarwa da biyan kudin haya

Wata Mata ta yi karar tsohon mijinta a kotun Shari’ar Musulunci dake Magajin Gari a Kaduna akan cewa baya ciyar da ita da ‘ya’yansu biyar tunda ya sak

Rikicin Kaduna: ‘Yan sanda sun gabatar da mutum 97 a kotu

Hukumar ‘Yan Sanda a Jihar Kaduna sun kama tare da gabatar da mutum 97 da ake zargi da hannu a tashin hankalin da ya faru a jihar wanda ya faro daga y

Gasar Alkur’ani: An sami gwarzo da gwarzuwa a Jigawa

Gwamnatin Jahar Jigawa ta gabatar da Gasar Musabakar Alkur’ani karo na 23 cikin makon jiya, inda dalibai sama da 200 suka fafata a fagen gasar a matak

SEMA ta raba kayan Tallafi ga wadanda rikici shafa

Hukumar Ba Da Tallafin Gaggawa ta Jihar Kaduna SEMA ta raba kayan tallafi ga wadanda suka rasa dukiyoyinsu a lokacin rikicin Kasuwar Magani. Shugaban

An gurfanar da aminin mahaifin yarinya kotu kan zargin yi mata ciki

Majalisar Zartarwar Mata ta Najeriya National Council For Women Society of Nigeria (NCWS) reshen Jihar Yobe, ta maka wani magidanci mai suna Alhaji Da