Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kisan Janar Alkali: Kotu ta tura mutum 19 gidan yari

Wata Babbar Kotun Jihar Filato da ke zama a garin Jos ta tura mutane 19 da ake zargi da hannun wajen bacewa da kuma kashe tsohon Babban Jami’in Gudana

Yadda direba da yaron mota suka kone kurmus a Shika

A ranan Alhamis ta makon da ya gabata ne wata motar dakon man fetur ta fadi a garin Shika ta Karamar Hukumar Giwa a Jahar Kaduna, inda direba da yaron

Hukumar Zakka a Sakkwato ta raba wa mabukata buhun gero 220

A ranar Talatar da ta gabata ce Hukumar Zakka da Wakafi ta Jihar Sakkwato ta raba Naira dubu 600 da buhunan gero 220 ga mabukata da ke fadin jihar. Sh

‘Yan Sibiliyan JTF 103 sun zama sojoji a Borno

Bisa la’akari da irin gudunmowar da matasa ‘yan-kato-da-gora suka bayar ta hanyar bai wa jami’an tsaro hadin kai wajen dakile  ayyukan ta’addancin Bok

Al’ummar garin Abbare na neman dauki

A farkon wannan makon ne al’ummar garin Abbare da ke Karamar Hukumar Lau a Jihar Taraba suka rubuta takardar koke zuwa ga hedikwatar tsaro ta kasa da