Kananan Labarai

Kananan Labarai

An shirya wa ‘yan-kato-da-gora 500 bita a Jigawa

Kungiyar Sintiri ta Jihar Jigawa da aka fi sani da kato-da-gora ta bai wa ‘ya’yanta su 500 horo a kan sanin makamar aiki a farkon wannan makon a Dutse

Jigawa ta kashe fiye da Naira miliyan 4 a yaki da jahilci

Gwamnatin Jahar Jigawa ta kashe Naira Miliyan 4 da dubu 800 wajen sayen kayan aikin koyarwa a daukacin makarantun yaki da jahilci a jihar, inda kowace

Kotu ta dakatar da nadin da Gwamnatin Kaduna ta yi wa Hakimai 77

A ranar Larabar da ta gabata ce wata Babbar kotu ta biyu a Jihar Kaduna da ke zamanta a GRA Zariya ta dakatar da nadin da Gwamnan jihar ya yi wa Hakim

An kama matar da ta yi yukurin sace jariri

A ranar Asabar da ta gabata ce aka kama wata mata da ake zargi da yukurin sace wani jariri dan wata tara da haihuwa a asibitin Yusuf Dantsoho dake Tud

Kungiya ta bai wa marayu 177 tallafin karatu

A ranar Asabar da ta gabata ce aka kama wata mata da ake zargi da yukurin sace wani jariri dan wata tara da haihuwa a asibitin Yusuf Dantsoho dake Tud