Kananan Labarai

Kananan Labarai

Soja ya kashe yarinya da dabawa dan sanda wuka

Ana tuhumar wani soja da laifin kashe wata yarinya da kuma dabawa dan sanda wuka a Maiduguri. Lamarin dai ya faru ne a daren jiya Litinin lokacin da a

Ana amfani da sunana na bogi a shafin Twitter – IBB

Tsohon shugaban Najeriya Janar Ibrahim Babangida (ritaya), ya ce akwai masu amfani da sunansa da hotunansa na bogi a shafin sadarwa na zamani Twitter.

Kotu ta amince da rufe asusun ajiyar Benuwe da EFCC ta yi

Babbar kotun tarayya ta Abuja ta amince da karar da gwamnatin jihar Benue ta shigar akan kalubalantar Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin Naje

‘Yan fashi sun kashe dan sanda a Kuros Ribas

Kwamishinan ‘yan sandan jihar Kuros Ribas, Hafiz Inuwa Mohammed, ya tabbatar da kisan da aka yi wa jami’in dan sanda Ebri Ogban wanda ‘yan fashi da ma

Jihar Filato ta bayar da hutun Laraba

Jihar Filato ta sanar da ranar Laraba a matsayin ranar hutun ma’aikatan jihar don samun damar kada kuri’arsu a zaben kananan hukumomin jihar da za ayi