Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ezekwesili zata yi takarar shugabar Najeriya

Bayan zaben fidda gwani da aka yi na nemar tikitin takarar zaben shugaban kasar Najeriyar a 2019 an tsaida tsohuwar Ministar Ilimi kuma shugabar ayari

Yaran jihar Edo sun fi sauran jihohi zuwa makaranta

An bayyana jihar Edo a matsayin jiha mafi karancin yaran da basu zuwa makaranta a Najeriya da adadin yara 79,446. A wata sanarwa da mai taimaka wa Gwa

2019: Jam’iyyu 39 zasu mara wa Atiku baya

Nasarar da tsohon mataimakin Shugaban kasa Atiku Abubakar ya samu a zaben fidda gwani na jam’iyyar PDP, wanda ya bashi damar yin takarar Shugaban Naje

APC ta bukaci Saraki da Dogara da su yi murabus

Jam’iyyar APC ta shawarci shugaban majalisar dattawa Bukola Saraki da kakakin majalisar wakilan Najeriya Yakubu Dogaro da su yi murabus daga mukamansu

Zaben 2019: Buhari ya yi alkawarin inganta rayuwar ‘yan Najeriya

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya godewa ‘yan Najeriya bisa karamcin da suka yi masa na sake amince wa da shi don sake tsaya wa takara shugaban ka