Kananan Labarai

Kananan Labarai

An kashe mutane biyar a rikicin zaben jihar Zamfara

A yau Alhamis an yi jana’izar mutane biyar da aka kashe a rikicin zaben jihar Zamfara. An dai kashe mutanen ne a cibiyoyin zaben  fidda gwani na jam’i

Rundunar sojoji zata tabbatar da tsaron manoma a Borno

Rundunar sojojin Najeriya ta ce zata tabbatar da yunkurinta akan samarwa manoman jihar Borno tsaro, don samun wadataccen abinci a kasa baki daya. Dara

Akwai bukatar karin hanyoyin magance talauci –Osibanjo

Mataimakin shugaban Najeriya Farfesa Yemi Osinbajo, ya ce, gwamnatin tarayya tana ci gaba da bullo da hanyoyin da za a fitar da ‘yan Najeriya daga cik

‘Yan bindiga sun kashe sama da mutum 10 a Jos

Ana zaman dardar a unguwar Rukuba kusa da hanyar Jos babban birnin Filato bayan da aka kai wani kazamin hari daren jiya Alhamis. Har zuwa safiyar yau

APC ta hana ministoci biyu takarar Gwamna

Jam’iyyar APC ta fitar da jerin sunayen mutanen da ta tantance masu son tsayawa takarar gwamna a jihohin Najeriya 29, sai dai ba ta tantace wasu