Kananan Labarai

Kananan Labarai

Sarkin Musulmi ya cika shekara 15 a kan mulki

A yanzu wasu na ganin cewa kamar ya fi sauran sarakunan da suka gabata.

EFCC ta cafke Obi Cubana

Ana zarginsa kan batun halatta kudin haram da kin biyan haraji.

’Yan sanda sun kama masu sarrafa gurbatacciyar giya a Fatakwal

Mutanen na sarrafa ababen shan da aka yi ittifakin suna da illa.

An sake bude kasuwanni 7 a Jihar Zamfara

Sai dai sake bude kasuwannin bai shafi bangaren sayar da dabbobi ba.

’Yan bindiga sun fara karbar haraji a Sabon Birni

’Yan bindiga sun sanya wa al’ummar kauyukan da ke yankin Karamar Hukumar Sabon Birni harajin da za su rika biya domin su zauna lafiya. Duk da ir