Kananan Labarai

Kananan Labarai

APC ta lashe zaben Gwamnan Osun

Hukumar zabe mai zaman kanta ta Najeriya, INEC ta sanar da cewa Gboyega Oyetola dan takarar gwamna a jam’iyyar APC shi ne ya lashe zaben gwamnan

Helikwafta ya yi hatsari a Mpape, Abuja

Rahotannin da ke shigowa yanzu na cewa wani helikwafta ya fadi a tsaunukan unguwar Mpape da ke babban birnin tarayya a Abuja. Rahotan na cewa, da fadu

An kammala Musabakar Alkur’ani a yankin Jama’a

An kammala gasar Musabakar Alkur’ani Mai girma a garin Kafanchan inda dalibai 97 da suka hada maza da mata daga garuruwan da ke karkashin karamar Huku

An daina sanya siyasa kan matsalolin Fulani a Najeriya

Shugaban kungiyar Matasan Fulani da Aldodi, Malam Abdulkarim Bayero ya ce ana siyasantar da matsalolin da suka addabi Fulani a kasar nan. A cewarsa, ’

‘A rage yawan kwanakin da alhazan Najeriya a Saudiyya’

A yayin da aka kammala aikin kwaso alhazan Najeriya daga kasa Mai tsarki, wani malamin addinin Musulunci kuma Shugaban darikar kadiriyya a Jos da ke J