Kananan Labarai

Kananan Labarai

An daure matashi wata 6 saboda satar wayar salula

Kotun Shari’ah da ke Magajin Gari a Kaduna ta daure wani matashi wata shida saboda samunsa da laifin satar wayar salula guda uku. Matashin mai s

Ana zargin dan kasuwa da tayar da hankalin jama’a

An gurfanar da wani dan kasuwa a gaban Kotun Majistare Mai Lamba 20 da ke Sakatariyar Audu Bako a birnin Kano bisa zarginsa da tayar da  hankali&

An kama su suna luwadi a makabarta

Hukumar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wadansu samari da ake zargi da aikata luwadi a makabartar Bulukiya da ke Ungwar Dala a birnin Kano.

Matasa su caka wa dan kasuwa kusa a wuya

Hukumar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wadansu mutane da suka yi kokarin kashe wani dan kasuwa mai suna Alhaji Auwalu Muhammad a karamar H

Kafofin watsa labarai na fatali da harshen Fulatanci – Bello Bodejo

Sarkin Fulanin Tudu-Wada da  ke karamar Hukumar Karu a Jihar Nassarawa, kuma Shugaban kungiyar Miyetti Allah Kautal Hore ta kasa, Alhaji Abdullah