Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihar Kaduna ta raba littattafan karatu ga makarantun firamare

Ofishin Hukumar Samar da Ilimi Bai-daya na karamar Hukumar Jama’a da ke Jihar Kaduna ya rarraba littattafan karatu da gwamnatin jihar ta samar a

Rikicin matasa a Kaduna ba na addini ba ne – ’Yan sanda

Hukumar ’Yan sandan Jihar Kaduna ta musanta zargin cewa rikicin da wadansu matasa suka yi wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu a Unguwar Ye

An daure matashi wata 6 saboda satar wayar salula

Kotun Shari’ah da ke Magajin Gari a Kaduna ta daure wani matashi wata shida saboda samunsa da laifin satar wayar salula guda uku. Matashin mai s

Ana zargin dan kasuwa da tayar da hankalin jama’a

An gurfanar da wani dan kasuwa a gaban Kotun Majistare Mai Lamba 20 da ke Sakatariyar Audu Bako a birnin Kano bisa zarginsa da tayar da  hankali&

An kama su suna luwadi a makabarta

Hukumar ’Yan sandan Jihar Kano ta ce ta kama wadansu samari da ake zargi da aikata luwadi a makabartar Bulukiya da ke Ungwar Dala a birnin Kano.