Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rikicin matasa a Kaduna ba na addini ba ne – ’Yan sanda

Hukumar ’Yan sandan Jihar Kaduna ta musanta zargin cewa rikicin da wadansu matasa suka yi wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutum biyu a Unguwar Ye

An daure matashi wata 6 saboda satar wayar salula

Kotun Shari’ah da ke Magajin Gari a Kaduna ta daure wani matashi wata shida saboda samunsa da laifin satar wayar salula guda uku. Matashin mai s

Ana zargin dan kasuwa da tayar da hankalin jama’a

An gurfanar da wani dan kasuwa a gaban Kotun Majistare Mai Lamba 20 da ke Sakatariyar Audu Bako a birnin Kano bisa zarginsa da tayar da  hankali&

Mahajjata uku suka rasu a hajjin bana- Hukumar Alhazai

Hukumar aikin Hajji ta Najeriya ta ce alhazan kasar uku ne suka rasu a lokacin aikin hajjin bana. Hukumar ta ce mata shida sun yi bari yayin aikin haj

Firay Ministar Birtaniya za ta ziyarci Najeriya

Firay Minsitar Birtaniya, Theresa May a karon farko za ta kawo ziyarar aiki nahiyar Afirka. Misis May za ta farad a ziyartar kasar Afirka t Kudu a ran