Kananan Labarai

Kananan Labarai

Makaranta ta yaye mahaddatan Kur’ani 53 a Gombe

Wannan ne dai karo na bakwai da makarantar ke bikin yaye daliban.

Hatsarin tankar mai ya hallaka mutum 2 a Neja

Shaguna da babura da motoci da dama ne kuma suka Kone a hatsarin.

NDLEA ta kama kulli 20 na Hodar Iblis da aka boye a kwalayen sabulu

NDLEA ta ce an kama kwayoyin ne da ake shirin kai su Landan daga Legas.

A daina yi wa Fulani kudin goro —Gan Allah Fulbe

Shugaban Kungiyar Ci gaban Fulani ta Gan Allah Fulbe, Alhaji Sulaiman Yakubu, ya kira bugun kadanya da ake yi wa Fulani a sassan Kasar nan, musanmman

An kara wa’adin hade layin waya da lambar NIN zuwa karshen 2021

Kawo yanzu an yi wa mutum miliyan 66 rajistar lambar NIN.