Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya bukaci jama’a su dukufa ga addu’ar zaman lafiya

Shugaban kungiyar Hausawa da Fulani mazauna Jihar Kuros Riba, Alhaji Salisu Abba Lawan ya bukaci ’yan Najeriya musamman ’yan Arewa mazauna

An kama matashin da ya yi yunkurin kashe mahaifiyarsa don tsafi

Wani matashi mai suna Taiwo Akinola ya yi yunkurin kashe mahaifiyarsa a makon jiya da nufin yin tsafi da ita don samun sa’a a aikinsa na Yahu-Ya

Makarantar Kamaludden Islamiyya ta yaye dalibai 50

A makon jiya ne Makarantar Kamaludden Islamiyya da ke Unguwar Marmara a karamar Hukumar Birni da Kewayen Kano ta gudanar da bikin yaye dalibanta hamsi

An tsinci wani matashin da ya yi makuwa a Kafanchan

Kimanin wata uku da suka shige ne aka tsinci wani matashi mai tabin hankali a garin Kafanchan da ke karamar Hukumar Jama’a a  Jihar Kaduna.

Yadda aka daddatsa wani yaro kan awarar Naira 20

Wani yaro dan shekara tara mai suna Hassan Muhammad da ke Unguwar Gudum Hausawa a karamar Hukumar Bauchi a Jihar Bauchi, ya rasa ransa bayan wani ya s