Kananan Labarai

Kananan Labarai

Yadda muka kwashe kwana biyar da Kiristoci 300 da na kubutar – Liman Abdullahi

Yaya tarihin rayuwarka? Kun san Akuyam? Wani kauye ne da ke karamar Hukumar Misau a Jihar Bauchi, kauyen yana da nisan mil takwas daga garin Misau. A

An kama matashi mai shigar mata don yaudarar maza a Gombe

A ranar Talatar da ta gabata ce dubun wani matashi mai shiga mata ta cika. Matashin mai suna Ahmed Isma’il, mai shekara 17 ana tuhumarsa ne kan

An nemi gwamnati ta farfado da makarantun allon da ta gina

Shugaban kungiyar Malaman Makarantun Islamiyya ta Jihar Filato (Ittihadu Anwaril Hidayat) Alhaji Yusuf Yahaya ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta farfa

Matashi ya tafi kurkuku kan zargin yi wa yarinya fyade

Hukumar ’Yan sandan Jihar Gombe ta gurfanar da wani matashi mai suna Suleiman Babatsoho mai kimanin shekara 36 da ke zaune a Unguwar Herwagana a

Budurwa ta yanke mazakuntar saurayinta

Wani saurayi mai suna Abdullahi Sabo da ke kofar Gabas a garin babura a Jihar Jigawa ya hadu da abin takaici, inda budurwarsa mai suna Hannatu Tafida