Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jami’an DSS sun rufe Majalisa

A safiyar yau ne jami’an tsaron farin kaya DSS suka dira a Majalisar Tarayya, inda suka hana ‘yan majalisa da ‘yan jarida da sauran

Ruwa ya ci masu yi wa kasa hidima tara a Taraba

Masu bautar kasa tara sun nutse a cikin kogin Mayo Selbe da ke cikin Karamar Hukumar Gashaka da ke jihar Taraba.   Aminiya ta gano cewa lamarin y

Kotu ta dage shara’ar Zakzaky

Kotu a Kaduna ta dage shara’ar Ibrahim Zakzaky, shugaban IMN zuwa 4 ga watan Oktoba. Lauyan Zakzaky, Maxwell Kyon wanda ya bukaci a bayar da bel

Ana zargin wani da kashe abokin kasuwancinsa

Al’ummar Unguwar Gwauron Dutse a karamar Hukumar Dala a Jihar Kano sun shiga alhini kan kisan gillar da aka yi wa wani matashin dan kasuwa a yan

An yanke hukuncin kisa ga wanda ya kashe abokinsa

Babbar Kotun Jihar Sakkwato ta Biyu da Mai shari’a Bello Duwala ke jagoranta ta yanke hukuncin kisa ta hanyar ratayewa ga Atiku Abubakar Galadim