Kananan Labarai

Kananan Labarai

Samamen ’yan sanda ya kai ga kama gaggan barayi a Jigawa

Wani samame da ’yan sanda suka kai Hadeja a makon nan, ya samu nasarar kama wani mutum da ake zargin ya kware wajen fasa shaguna yana sace kayan

Sarkin Ilori ya nada Sanata Saraki Wazirin Ilori

Mai martaba Sarkin Ilori Alhaji Ibrahim Sulu-Gambari, ya nada Shugaban Majalisar Dattawa, Dokta Abubakar Bukola Saraki a matsayin sabon Wazirin Ilorin

Gwamnati za ta yi amfani da addini don yakar ta’addanci

Gwamnatin Tarayya ta ce za ta fara amfani da ilimin addini don wayar da kan jama’a kan hadarin ayyukan ta’adanci a yankin Arewa Maso Gabas

’Yan bindiga sun halaka ’yan sanda 3 a Kaduna

A Talatar da ta gabata ce wadansu ’yan bindiga suka kai sansanin ’yan sanda da ke kusa da Labi a tsakanin Buruku zuwa Udawa a hanyar Kadun

Ana tuhumar matashi da yi wa magidanci duka a Kano

Kotun Majistare da ke Titin Filin Jiragen Sama a Kano ta bayar da umarnin a tsare wani matashi a kurkuku bisa zarginsa da yi wa wani magidnaci duka sa