Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya kashe matarsa a kan Shayin Buzaye

Asirin wani magidanci da ake zargi da kashe matarsa a kauyen Medin Ladan da ke karanar Hukumar Gagarawa a Jihar Jigawa ya tonu bayan shekara da aukuwa

Mai dorin gargajiya ya yi sanadin datse wa yaro kafa

Wani yaro dan shekara 5 mai suna Shafi’u Isa ya rasa daukacin kafarsa ta hagu bayan an datse ta daga farkon cinya a sakamakon fara lalacewa da t

’Yan sanda sun kama masu aikata manyan laifuffuka a Bauchi

’Yan sanda a Jihar Bauchi sun samu nasarar kama mutanen da ake zargi da aikata manyan laifuffuka da suka hada da kisa da fashi da makami da buga

ABU ta samu sababbin dakunan kwana bayan shekara 45 – Shugaban Jami’ar

Shugaban Jami’ar Ahmadu Bello (ABU) da ke Zariya, Farfesa Ibrahim Garba ya ce jami’ar ta yi shekara 45 ba tare da gina sababbbin dakunan k

An kama masu garkuwa da mutane a Kebbi

Hukumar ’Yan sanda n Jihar Kebbi ta samu nasarar kama mutanen da ake zargi da garkuwa da mutane su 11 da wanda ake zargin shi ne shugaban barayi