Kananan Labarai

Kananan Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 20 a masallaci a Zamfara

Wadansu ’yan bindiga sun kai hari a kauyen Kwaddi da ke karamar Hukumar Zurmi, Jihar Zamfara, inda suka kashe mutum 20 a masallaci, lokacin da s

China ta tallafa wa dalibai marasa galihu a Adamawa

Gwamnatin China ta ba da tallafin Naira dubu dari-dari ga dalibai 45 marasa galihu da ke karatu a Jami’ar Modibbo Adama da ke Jihar Adamawa. Jak

Cutar koda ta mamaye jihohin Barno da Yobe da Kano da Jigawa

Karuwar kamuwa da cutar koda a yankin Arewa maso gabas da suka hada da jihohin Barno da Yobe da Adamawa da kuma Jigawa da Kano ya janyo asarar rayuka.

Makarantar Azmaratu ta yi bikin Ranar Al’adu ta duniya

Makarantar Koyar da Ilmin Addinin Musulunci da na zamani ta Azmaratu da ke garin Narabi a karamar Hukumar Toro da ke Jihar Bauchi ta shirya bikin tuna

Gwamnati ta yi Allah wadai da hari ga ayarin Gwamna Lalong

Gwamnatin Jihar Filato ta yi Allah wadai da harin da wadansu bata gari suka kai ga ayarin Gwamnan Jihar, Simon Lalong a makon jiya a qauyen Zawan da k