Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ana tuhumar matar aure da zambar Naira miliyan hudu

An gurfanar da wata matar aure da ke Unguwar kofar Waika mai suna Farida Ali a gaban Kotun Shari’ar Musulunci da ke kofar Kudu, Kano, bisa zargi

Babu hannun Buhari a kashe-kashen da ake yi a kasar nan – Gowon

Tsohon Shugaba kasa Janar Yakubu Gowon ya bayyana cewa rashin adalci ne a alakanta Shugaba Muhammadu Buhari da kashe-kashe ko rikice-rikicen makiyaya

Kotu a Brazil ta bada izinin ci gaba da tsare Tsohon Shugaban kasar

Wata Kotun daukaka kara a kasar Brazil ta ba da umarnin a ci gaba da tsare tsohon Shugaban kasar, Luiz Inacio Lula da Silba a gidan yari, inda ta canj

Yadda a ka bayar da belin Dasuki sau 9

A makon da ya gabata ne wata babbar Kotu mai zama a Abuja ta bayar da belin tsohon mai ba shugaban kasa shawara a kan tsaro a lokacin mulkin Gudloock

Rikicin Filato ba shi da alaka da addini-Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari jiya ya ce bai kamata a alakanta rikicin jihar Filato da addini ba inda ya jaddada aniyarsa ta kare rayuka da dukiyoyin al&rs