Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari zai ziyarci Filato

A yau ne ake sa ran Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai ziyarci garin Jos na Jihar Filato domin jajantawa mutanen jihar bisa rasa rayuka da suka yi sak

An kashe manaja a Hukumar Sadarwa a rikicin Jos

Wani babban Manaja a Hukumar Sadarwa ta Najeriya NCC, Zayyana Shalla ya rasa ransa a sakamakon rikicin da ya auku a Kudancin Jos na Jihar Filato. An k

Gwamnati ta fara shirin dawo da dukiyar Najeriya daga Siwizaland

Najeriya ta shirya tsaf don hada gwiwa da kwararru ’yan kasashen waje wadanda suka hada da lauyoyi da wasu kwararru da ke kasar Siwizaland kan d

Makarantar Islamiyya ta tallafa wa marayu 450 a Jos

Makarantar koyar da karatun Al’kura’ani mai girma ta Abdullahi Ibin Mas’udu da ke unguwar Gangare a garin Jos Jihar Filato ta tallaf

‘Da kaina na shiga makarantar boko har na zama Jakadan Najeriya’

Jakada Sulaiman dahiru (OFR), Muradin Deba da ke Jihar Gombe ya bayyana irin gwagwarmaya da fadi-tashin da ya sha a rayuwa har ya samu ilimin zamani,