Kananan Labarai

Kananan Labarai

Almundahana: Kenyatta ya ce a binciki fasalin rayuwar jami’an gwamnati

Shugaban Kenya, Uhuru Kenyatta ya tashi tsaye wajen yaki da almundahana inda ya ce za a yi binciken tilas ga daukacin ma’aikata da jami’an

Obasanjo ya koma ga Allah don ganin bayan gwamnatin Buhari

Tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo ya dauki sabon salo a kokarinsa na tabbatar ba a sake zabar wannan gwamnati a badi ba.  Jaridar AljazeeraN

Makarantar Islamiyya ta tallafa wa marayu 450 a Jos

Makarantar koyar da karatun Al’kura’ani mai girma ta Abdullahi Ibin Mas’udu da ke unguwar Gangare a garin Jos Jihar Filato ta tallaf

‘Da kaina na shiga makarantar boko har na zama Jakadan Najeriya’

Jakada Sulaiman dahiru (OFR), Muradin Deba da ke Jihar Gombe ya bayyana irin gwagwarmaya da fadi-tashin da ya sha a rayuwa har ya samu ilimin zamani,

Matar tsohon Gwamna Nyako ta rasu

Allah Ya yi wa matar tsohon Gwamnan Jihar Adamawa, Hajiya Zainab Murtala Nyako rasuwa. Marigayiyar ta rasu tana da kimanin shekara sittin da uku a dun