Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnati za ta raba Dala miliyan 322 na Abacha da aka dawo da su ga ’yan Najeriya

Gwamnatin Tarayya tana yin shirye-shirye na karshe don raba Dala miliyan 322 da aka kwato daga asusun tsohon shugaban mulkin soja, Marigayi Janaral Sa

Dangote ya raba kyautar gidaje ga ’yan gudun hijira a Barno

Shugaban Rukunin Kamfanonin Dangote, Alhaji Aliko Dangote jiya ya kaddamar da rukunin gidajen da ya gina na kimanin Naira biliyan biyu domin ’ya

An shiga rudani a Kogi sakamakon mutuwar likita da ma’aikatan jinya uku

An sami rudani jiya  asibitin kwararru na jihar Kogi da ke garin Lokoja biyo bayan abubuwan da suka auku da suka kai ga mutuwar babban likitan as

Zan tabbatar da adalci domin in hadu da Allah lami lafiya – Buhari

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nanata alkawarin ci gaba da tabbatar da adalci a harkokin mulkinsa ta yadda zai hadu da Mahaliccinsa lami lafiya a g

Kotun Duniya ta ce a saki Jean-Pierre Bemba na Kongo

Alkalai a Kotun Duniya (ICC) mai hukunta laifuffukan yaki su bayar da umarnin a sake tsohon jagoran ’yan habe tawayen Jamhuriyyar Dimokuradiyyar