ICPC na binciken shugaban KAROTA kan zargin zamba
Jami’an KAROTA sun kai karar shi ICPC kan zargin ba da rasidan bogi.
Kananan Labarai
Jami’an KAROTA sun kai karar shi ICPC kan zargin ba da rasidan bogi.
An tsinci gawarwakinsu a warwatse da cikin daji.
Shugaban ’Yan sanda Najeriya, Usman Alkali, ya ce ba karamin cigaba aka samu ba a harkar tsaro a Najeriya, duk da kashe-kashen da ake yi kullum. Ya ce
Daruruwan mutane sun tsere bayan harin da aka kai a garin Damboa.
An kashe ’yan ta’adda 38 ciki har da sabon shugaban kungiyar ISWAP.