Kananan Labarai

Kananan Labarai

Tirelar Kamfanin Dangote ta yi sanadin rasuwar mutum biyar

Rundunan ’Yan sandan Jihar Bauchi ta tsare wani direban tirelar Kamfanin dangote da ke dauke da siminti sakamakon wani hadarin mota da ya auku a

Makarantar Nurul Bayan ta shirya gasar karatun Alkur’ani

Makaranatar Nurul Bayan ta gudanar da bikin gasar karatun Al’kur’ani, inda dalibai daga makarantu daban-daban da suka samu nasara suka sam

Cutar kwalera ta ci mutum 16 a Mubi

An sanya dokar hana masu sarrafa ruwan leda a Mubi sayar da ruwan da ba a tsaftace ba, wanda ya yi sanadiyyar rasa rayukan mutum 16 a karamar Hukumar

Gwamnatin Jihar Katsina ta dauki matakan hana yawon bara

Gwamnatin Jihar Katsina karkashin jagorancin Gwamna Aminu Masari ta dauko matakan hana yawon barace-baracen da wasu masu lalurar nakasa ke yi a cikin

Wani ya mutu a turmutsitsin amsar abinci a Borno

Hukumar Agajin Gaugawa ta Jihar Borno ta tabbatar da mutuwar mutum daya a yayin ake turmitsitsi wajen karbar kayayyakin abinci a sansanin ’yan g