Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya mayar da 12 ga Yuni Ranar Dimokuradiyya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana cewa daga yanzu ranar 12 ga Yuni ita ce Ranar Dimokuradiyya a Najeriya. Shugaban ya bayyana haka ne da kashi

Hausawan Akwa Ibom sun nemi Buhari ya maida hankali kan harkokin ilimi da lafiya

Al’ummar Hausawa da ke zaune a Jihar Akwa Ibom sun bukaci Shugaba Muhammadu Buhari da ya maida hankali wajen bunkasa harkokin ilimi, kiwon lafiy

Malaman addini ya kamata su shiga siyasa – Malam da’a Sakkwato

Sanannen malamin addinin Musulunci a Sakkwato, Malam Murtala da’a ya bayyana cewa malaman addini ne ya kamata su kasance cikin siyasa, domin dam

An shawarci iyayen yara game da allurar foliyo a Kebbi

Shugaban kula da allurar riga-kafin foliyo na Asusun Majalisar dinkin Duniya a Jihar Kebbi Mista Nathaniel Rock, ya shawarci magidanta su daure wajan

’Yan fashi sun harbe dan sanda a Kudancin Kaduna

Wasu da ake kyautata ’yan fashi da makami ne, sanye da kayan sojoji sun yi wa wata motar ’yan sanda kwanton bauna a garin Nisama da ke kar