Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kasar New Guinea za ta haramta amfani da Facebook

kasar Papua New Guinea dake tsakanin Astiraliya da Indonesiya za ta haramta yin amfani da shafin Facebook a kasar har na tsawon wata guda a kokarinta

’Yan siyasa ne matsalar demokuradiyyar Najeriya – Mike Igini

An zargi ’yan siyasa da cewa su ne matsalar demokuradiyyar kasar nan musamman yadda ta kowane hali suke son sai sun ci zabe ko ana ha-maza ana-h

Maza biyu suna jayayyar mallakar jaririn da bai iso duniya ba

Yanzu haka Kotun gargajiya (Customary Court) ta Oja Oba/Mapo a birnin Ibadan tana can tana sauraron wata jayayya da ta barke tsakanin wasu maza biyu d

Hare-haren ’yan ta’addan Birnin Gwari ya ta da qauyuka 30

Hare-haren da ’yan ta’addan ke kaiwa a yankin Birnin Gwari da ke Jihar Kaduna sun yi sanadiyyar korar mutane daga qauyuka sama da 30, kama

Matsafa sun tone kabarin yarinya sun sace kanta

An kama wadansu da ake zargin matsafa ne a Tashar Baba da ke kauyen Mapeo a karamar Hukumar Jada a Jihar Adamawa bayan da suka tone kabarin wata yarin