Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnatin Jigawa za ta kashe Naira miliyan 270 wajen gina masaukan NYSC

Gwamnatin Jihar Jigawa za ta kashe Naira miliyan 270 wajen gina masaukna masu yi wa kasa hidima (NYSC) a kananan hukumomin jihar 27 a kokarinta na sau

Takaddama kan shaidar saki ta kawo jinkirin rabon gado

Takaddama a kan takardar sakin aure tana neman kawo jinkiri kan rabon gadon iyalan marigayi Alhaji Balan Fanke da ke Katsina.  Tun farko ’y

Kwalara ta kashe mutum 13 a Adamawa

Akalla mutum 13 ne cutar amai da gudawa (kwalara) ta kashe sannan ta kama mutum 434 a kananan hukumomin Mubi ta Arewa da Mubi ta Kudu da suke Jihar Ad

Yadda marayu ke samun tallafin karatu a Unguwar Mil 12 a Legas

A lokacin da al’mumar Musulmi suke kara ba da himma wajen gabatar da kyawawan ayyuka domin neman dacewa da falalar da ke cikin watan azumin Rama

An yi wa dan shekara 70 daurin rai-da-rai kan yi wa kananan yara fyade

Wani kuma zai shekara 20 a kurkuku kan fyade Babban Kotun Jihar Kaduna ta daya da ke Zariya, ta yake wa wani tsoho da ake zargin ya dade yana bata yar