Kananan Labarai

Kananan Labarai

Jihar Neja ta kashe biliyan 2.3 wajen samar da ruwan sha a Suleja

A kokarin Gwamnatin Jihar Neja na samar da ingantacen ruwan sha a jihar, gwamnatin jihar ta mika wasu Injunan samar da ruwan sha wanda gwamnan jihar A

Zan yi takarar gwamnan Jihar Kaduna- Shehu Sani

Sanatan Kaduna ta Tsakiya, Sanata Shehu Sani ya tabbatar da cewa zai yi takara kuma zai kayar da Gwamna El-Rufai a zabe mai zuwa. “El-Rufai ya s

Yau Litinin babu aiki kotunan Jihar Gombe

Babban Alkalin Alkalan Jihar Gombe Justice Hakila Y Heman, ya bada sanarwar cewa yau Litinin ranar hutu a dukkanin kotunan Jihar Gombe Sanarwar hakan

Ya kamata shugabannin Kiristoci su rika tauna magana kafin su furta – Sarkin Musulmi

Mai alfarma Sarkin Musulmi Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar ya bukaci shugabannin Kiristocin kasar nan su rika tsayawa suna tunani kafin su furta

Gwamnati ta kawo karshen matsalolin almajirai – Sabo Keana

Shugaban kungiyar Kare Hakkin Almajirai ta kasa, Alhaji Mohammed Sabo Keana ya bukaci Gwamnatin Tarayya ta dauki matakan da suka dace domin ganin ta y