Kananan Labarai

Kananan Labarai

An sace matafiya sama da 30 a hanyar Birnin Gwari

Mutanen da ake zargi masu garkuwa da mutane ne sun sace sama da mutum 30 a ranar Talatar da ta gabata da kuma shekaranjiya Laraba a hanyar Birnin Gwar

Makiyaya sun bukaci Buhari ya dakatar da dokar hana kiwo a Binuwai

Gamayyar kungiyoyin Fulani Makiyaya na Najeriya, sun gudanar da taro a kan cika wata shida da fara aiwatar da dokar hana kiwo a Jihar Binuwai, inda su

Duk al’ummar da ba ta girmama shugabanni ba za ta ci gaba ba – Dokta Zakariya

Wani malamin addinin Musulunci da ke Jos fadar Jihar Filato, Dokta Abdurrahaman Idris Zakariya ya ce duk al’ummar da ba ta girmama shugabanni ba

Kungiyar Boko Haram ta fi shekara 25 a Borno – Janar Marwa

Tsohon Gwamnan Soja na Jihar Legas, Birgediya Janar Buba Marwa (mai ritaya) ya ce kungiyar Boko Haram ta yi fiye da shekara 25 a Jihar Borno. Janar Bu

’Yan fashi sun kashe mutum biyu a Kudancin Kaduna

Wadansu da ake zaton ’yan fashi ne sun kai hari a wani shago da ke kauyen Pasakori da ke karamar Hukumar Jama’a a Jihar Kaduna inda suka k