Kananan Labarai

Kananan Labarai

Buhari ya nada Musiliu shugaban Hukumar Kula Da Harkokin ‘yan sanda

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya amine da nada tsohon Sufeto Janar na ‘yan sanda ne mai ritaya Musiliu Smith a matsayin Shugaban Hukumar Kula d

Likita ya shiga hannu saboda kutsen yanar gizon banki

Wani likita ya shiga hannu a jihar Legas sakamakon zargin yin kutse cikin yanar gizon banki tare da satar kudi masu yawa.   ’Yan sanda sun

APC gasgata korafin sabuwar PDP

Jam’iyyar APC da bangaren hamayyar da ke jam’iyyar sun amince su sasanta barakar da ke tsakaninsu a karo na farko.   Sabuwar jam&rsqu

Bidiyon zanga-zangar kiristoci a kan kashe-kashen da ake yi a Najeriya

A makon da ya gabata ne kiristoci suka gudanar da zanga-zangar lumana domin nuna alhinisu bisa ci gaba da kashe-kashen da ake yi a Najeriya. Ku kalli

Tsohon Editan Gaskiya Ta Fi Kwabo ya rasu

Tsohon Editan Jaridar Gaskiya Ta Fi  Kwabo Alhaji Tukur Abdulrahman ya rasu a wani asibiti a  Abuja. Mamacin wanda dan asalin garin Daura ne