Gobe za a fara azumi a Najeriya
An samu labarin ganin wata a wasu sassan Najeriya, kamar yadda mai alfara sarkin musulmi ya sanar. Don haka, yau ne karshen watan Sha’aban wanda
Kananan Labarai
An samu labarin ganin wata a wasu sassan Najeriya, kamar yadda mai alfara sarkin musulmi ya sanar. Don haka, yau ne karshen watan Sha’aban wanda
An sanya Kamfanin Daily Trust a cikin jerin kamfanonin da za su fafata a gasar cire zakaran gwajin dafi a cikin kamfanonin jaida masu inganci. Kamfani
Rahotanni daga Birnin Gwari a Jihar Kaduna a Najeriya na cewa ‘yan bindiga sun sace fiye da mutum 80 a kan wata babbar hanya. Jami’an Kula
A makon jiya ne aka binne gawar Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu a Kano. A yau mun kawo muku bidiyon yadda binnewar ta wakana.
Kungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihohi ta Najeriya ta gudanar da taronta na kasa karo na farko a Jihar Gombe domin samar da zaure daya wajen g