Kananan Labarai

Kananan Labarai

Janar Buratai ya bude burtsatsen da sojoji suka samar wa kauyen Gelengu

A ranar Litinin da ta gabata ce Babban Hafsan Sojin kasa na Najeriya Laftanar Janar Tukur Yusuf Buratai ya bude wata katafariyar rijiyar burtsate ta m

Muna bin batun karin albashi sau-da-kafa – Shugaban NLC

Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta tabbatar da kudurinta na bin diddigin karin mafi karancin albashi na Naira dubu 58 ga daukacin ma’aikatan Naje

Muna kokarin samar da hanyar taimaka wa kasarmu – Tsofaffin Manyan Sakatarori

Kungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihohi ta Najeriya ta gudanar da taronta na kasa karo na farko a Jihar Gombe domin samar da zaure daya wajen g

’Yan Hisba sun kama makadin garaya a Jigawa

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani tsohon makadin garaya a kauyen Abaya da ke karamar Hukumar Dutse da misalin karfe 9:30 na dare

Mai shekara 92 ya lashe zaben Shugaban Malesiya

Tsohon Firayi Ministan Malesiya, Mista Mahathir Mohamad mai shekara 92 ya ba da mamaki bayan ya kayar da jam’iyyar da ta mulki qasar na tsawon s