Kananan Labarai

Kananan Labarai

Muna kokarin samar da hanyar taimaka wa kasarmu – Tsofaffin Manyan Sakatarori

Kungiyar Tsofaffin Manyan Sakatarori na Jihohi ta Najeriya ta gudanar da taronta na kasa karo na farko a Jihar Gombe domin samar da zaure daya wajen g

’Yan Hisba sun kama makadin garaya a Jigawa

Hukumar Hisba ta Jihar Jigawa ta samu nasarar kama wani tsohon makadin garaya a kauyen Abaya da ke karamar Hukumar Dutse da misalin karfe 9:30 na dare

Mai shekara 92 ya lashe zaben Shugaban Malesiya

Tsohon Firayi Ministan Malesiya, Mista Mahathir Mohamad mai shekara 92 ya ba da mamaki bayan ya kayar da jam’iyyar da ta mulki qasar na tsawon s

Uwargida ta hallaka amaryarta da maganin bera kwana 6 da budar kai

’Yan sanda a Jihar Jigawa sun kama wata matar aure mai suna Amina Amadu mai shekara 55 saboda zarginta da hallaka amaryar da mijinta Malam Amadu

…Wata amaryar ta kashe mijinta da maganin bera

Hukumomi a Jihar Kano suna tuhumar wata mata ’yar shekara 16 da laifin kashe mijinta Auwalu Isah, ta hanyar ba shi maganin bera. dan sanda mai g