Kananan Labarai

Kananan Labarai

Muna bin batun karin albashi sau-da-kafa – Shugaban NLC

Kungiyar kwadago ta kasa (NLC) ta tabbatar da kudurinta na bin diddigin karin mafi karancin albashi na Naira dubu 58 ga daukacin ma’aikatan Naje

Rasuwar Sheikh Isyaka Rabiu babban rashi ne- Sheikh Dahiru Bauchi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi da aike da sakon ta’aziyarsa da dumbin mahaddata Alqur’ani da mabiya darikar Tijjaniya Faida Ibrahimiyya da al&

Khalifa Isyaka Rabiu ya rasu

Allah Ya yi wa Khalifa Sheikh Isyaka Rabiu ya rasu a wani asibiti a birnin Landan bayan ya yi fama da jinya kamar yadda wata majiya ta sanar da Daily

Masu kashe-kashe ”yan ta’adda ne- Shehu Sani

Sanata Shehu Sani mai wakiltar Kaduna ta tsakiya a Majalisar Dattawa ya ce makiyaya da barayin da suke yin kisa a Najeriya duk ‘yan ta’add

Jaruma Hauwa Maina ta rasu

Allah Ya yi wa fitacciyar jarumar fina-finan Hausa, Hauwa Maina rasuwa a daren ranar Larabar da ta gabata. Jarumar ta rasu ne a Asibitin Koyarwa na Am