Kananan Labarai

Kananan Labarai

An cafke dan Nijar da katin zabe a Nasarawa

Hukumar Shigi da Fice ta kasa  (National Immigration Serbice)  reshen Jihar Nasarawa ta cafke wasu bakin haure  su biyu da laifin malla

Gwamnatin Adamawa da EU sun shirya taron bita kan tsaftace muhalli da ingantaccen ruwan sha

Gwamnatin Jihar Adamawa tare da hadin gwiwar qungiyar Tarayyar Turai  EU sun shirya taron tsaftace muhalli dom a samu ingantaccen ruwan sha a jih

”Yan sanda sun sake mika Sanata Dino Melaye kotun Lokoja

‘Yan sandan Najeriya a yau alhamis sun sake mika Sanata mai wakiltar Jihar Kogi ta kudu Sanata Dino Melaye a kotun majistiri da ke Lakwaja babba

Kotu ta ce a tsare Dino Melaye

  Kotun majistare na Lakwaja babban birnin Jihar Kogi ta bayar da umarnin a tsare Sanata Dino Melaye kafin a fara sauraron kararsa.   &lsquo

‘Yau Buhari zai dawo’

Da yammacin yau Shugaban Kasa Muhmmadu Buhari zai dawo, kamar yadda mai taimaka shugaban a kan harkokin yada labarai Femi Adesina ya tabbatar. Mista F