Kananan Labarai

Kananan Labarai

‘Yan sanda sun sake kama Dino Melaye- Sanata Ben Bruce

Sanata Ben Bruce ya ce ‘yan sanda suna sake kama Sanata Dino Melaye duk da cewa an belinsa kuma ya cika sharudan belin nasa. Dazun ne aka &lsquo

An kai Dino Melaye kotu a gadon asibiti

‘Yan sanda sun kawo Sanata Dino Melaye kotun majistare da ke yankin Wuse 2 a Abuja a gadon asibiti. An kwana biyu ana ta tirka tirka tsakanin &l

EFCC ta kwace kadarorin Patience Jonathan

Wani Babban Kotun Birnin Tarayya Abuja ya bayar da umarni ga Hukumae EFCC ta kwace kadarori mallakar Uwargidan tsohon Shugaban Kas Goodluck Jonathan n

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Lemo a Nasarawa ta yi sabbin shugabanni

Kungiyar ‘Yan Kasuwar Lemo ta Garin Maraba dake karamar Hukumar Karo a Jihar Nasarawa ta zabi sabbin shugabanninta. An gudanar da zaben ne a ran

Matashi ya kona yara 8 da tafasasshen mai wurin sayen kosai

A shekaranjiya Laraba da misalin karfe 7:40 na safe wani matashi ya kona wadansu yara takwas da suka je sayen kosai da doya don karya kumallo da tafas