Kananan Labarai

Kananan Labarai

Hukumar FIRS da ta EFCC sun hada gwiwa don gano masu kin biyan haraji

  Hukumar Tara Haraji da Hukumar Yaki da Ta’annutin Kudi ta EFCC sun amince su hada gwiwa wajen gano mutane da kamfanoni da suka ki biyan h

Sabon jerin sunayen barayi zai girgiza ’yan Najeriya-Lai Mohammed

  Ministan Yada Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed jiya ya ce kwanannan Gwamnatin Tarayya za ta sake fitar da wani sabon jerin sunayen

An kashe makiyaya 10 da suka je radin suna a Binuwe

Wasu gungun ’yan daba sun kashe matafiya 10 a kauyen Yelwata da ke tsakanin iyakar jihohin Binuwe da Nasarawa da ke kan babbar hanyar Lafiya zuw

Rundunar soji ta kafa kwamitin bincike a kan zargin T Y Danjuma

Rundunar sojin Najeriya ta kafa kwamiti da zai bincike zargin da T Y Danjuma ya yin a cewa rundunar na yin son kai a wajen gudanar da aikin tsaro. Kwa

Buhari ya kama hayar tafiya Birtaniya

Ku kalli bidiyon lokacin da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya shiga jirgi domin tafiya kasar Birtaniya yau din nan.