Kananan Labarai

Kananan Labarai

Mahara sun kashe mutum 12 a Jihar Zamfara

Wadansu ’yan bindiga da ake zargin mahara ne, sun mamaye kauyen Bawar Daji da ke karamar Hukumar Anka a Jihar Zamfara inda suka kashe mutum 12 a

Matasa sun kona coci saboda mutuwar matashi a Kaduna

A kwanakin baya ne wadansu matasa suka kona wani coci saboda rasuwar wani matashi a Unguwar Bayan Dutse da ke  Narayi a Kaduna Jihar Kaduna. Mata

’Yan sanda a Ogun sun hallaka masu garkuwa da mutane

Rundunar ’Yan sandan Jihar Ogun ta yi nasarar hallaka wadansu  masu garkuwa da mutane da suka daɗe suna cin karensu babu babbaka a kan babb

An kama wadanda suka yi garkuwa da jami’an Hukumar WAEC

A Jihar Oyo, ’yan sanda sun kama mutum uku da suka yi garkuwa da jami’ai biyu na Hukumar Shirya Jarrabawa ta Afirka ta Yamma (WAEC), suka

Gwamna ya jinjina wa Hausawan Ile-Ife a kan hakurinsu

Gwamna Rauf Aregbesola na Jihar Osun ya jinjina wa al’ummar Hausawan garin Ile-Ife a kan rawar da suka taka lokacin rikici tsakaninsu da Yarabaw