Kananan Labarai

Kananan Labarai

Gwamnoni sun hadu a Legas domin taron Tinubu

Gwamnan Jihar Oyo Abiola Ajimobi da na Kano Andullahi Umar Ganduje da na Sakkwato Aminu Tambuwal da tsohon Sakataren Gwamnatin Tarayya Babachir Lawal

‘Yan sanda na neman Dino Melaye ruwa a jallo

Rundunar ‘yan sandan Najeriya ta sanar da cewa tana neman sanata Dino Melaye ruwa a jallo. Sanarwar ta nuna cewa ana neman sanatan ne da dan tso

Gwamnati ta tara Naira biliyan 208 daga albashin ma’aikatan bogi

Gwamnatin Tarayya karkashin shirin shugaban kasa na bincikar tsarin biyan albashin ma’aikatan gwamnati ta tara Naira biliyan 208 daga albashin m

’Yan gudun hijira 11 sun kone a gobarar garin Rann

  Kimanin ’yan gudun hijira 11 ne suka kone sannan wasu gommai suka sami munanan raunuka sakamakon tashin gobara a sansanin ’yan gudu

Buhari ya cimma yarjejeniya da kasar Siwizaland kan karbo kadarorin Najeriya

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu kan yarjejeniya da kasar Siwizaland da kungiyoyin da ke rajin bunkasar kasashe kan dawowa da sanya ido d