Kananan Labarai

Kananan Labarai

Kotu ta sanya ranar yanke hukunci kan jadawalin zabe

  Babbar kotun da ke Tirnin Tarayya na Abuja ta tsayar da ranar 25 ga watan Afrilu don yanke hukunci kan karar da jam’iyyar Accord ta shiga

An zargi kamfanin Birtaniya da yin kasalandan a zaben shekarar 2007

  Gidan Rediyon BBC ya ruwaito cewa kamfanin kididdiga da tattara bayanai mai suna Cambridge Analytica ya yi ikirarin yin kasalandan a kasashe wa

Dan fashin da aka yi wa afuwa ya kashe dan banga a Zariya

Wani matashi da aka taba yanke wa hukunci kan fashi da makami, amma aka yi masa afuwa ya kashe wani dan banga da ke kokarin shiga tsakani kan zargin d

Bikin cika shekara 20 da kafa kamfanin Daily Trust ya gudana a Abuja

A jiya Alhamis ce Kamfanin Media Trust, mai buga jaridun Daily Trust da Aminiya ya yi bikin cika shekara 20 da kafuwa, inda masana harkokin watsa laba

Makarantar Al-Hidaya ta Mararaba ta yaye dalibai

Makarantar Islamiyya ta Al-Hidaya da ke garin Mararaba a Jihar Nassarawa ta yaye dalibanta da suka yi karatu a bangaren Islamiyya, bayan da suka kamma