Kananan Labarai

Kananan Labarai

Rikicin Masarautar Ibadan ya dauki sabon salo

Shugabannin zuriyar fitattun gidajen sarauta (Mogajis) a masarautar Ibadan sun nemi sababbin sarakuna 21 da Gwamnatin Jihar Oyo ta daukaka matsayinsu

An gargadi jama’a su yi hattara da sayen tsohuwar wayar hannu

Sarkin Barebarin Jihar Ogun Alhaji Muhammadu Gana ya yi kira ga ’yan Arewa mazauna jihar su guji sayen wayar salula ta hannu da aka yi amfani da

An shawo kan rikicin da ya barke a Kasuwar Gidan Kwali

A ranar Alhamis ta makon jiya ne aka samu ɓarkewar rikici a kasuwar Gidan Kwali da ke Ojota a Legas. Rikicin, wanda a baya ake alaƙanta shi da na ƙabi

’Yan bindiga sun kashe sojoji 11 a dajin Birnin Gwari

Wadansu ’yan bindiga a sun kashe sojoji 11 a matsuguninsu da ke Kamfanin Doka a kan titin Funtuwa da ke yankin Maganda a yankin Birnin Gwari a J

Ta bukaci kotu ta raba aurenta

Wata matar aure mai suna Sakina Saleh da ke garin Gwagwa, Abuja, ta bukaci kotu ta raba aurenta da mijinta da suke zaman aure sama da shekara 8, kan z