Kananan Labarai

Kananan Labarai

An binne Sanata Wakili a Abuja

  Shugaban Kwamitin Majalisar Dattawa kan Rage Talauci, Sanata Malam Ali Wakili na jam’iyyar APC daga jihar Bauchi wanda ya rasu jiya yana

Bokan da ya boye matar aure shekara hudu zai shekara daya a kurkuku

Alkalin Kotun Shari’ar Musulunci da ke Dutse Mai shari’a Ibrahim Yusuf Harbor ya daure wani boka mai suna Umar Sa’id Yarma shekara u

Rwanda ta haramta kiran Sallah da lasifika a masallatai

Hukumomin  kasar Rwanda sun haramta wa dukan masallatan kasar amfani da lasifika domin kiran Sallah ko kuma gudanar da wani al’amari na add

Ya nemi gwamnati ta saukaka wa Musulmi aikin Hajji

An yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta bullo da tsare-tsare masu inganci da za su sanya Musulmi su samu saukin gudanar da aikin Hajji a kasa Mai tsarki. S

An kashe mutum uku a rikicin girbin amfanin gona

Akalla mutum uku aka kiyasta sun mutu a wani rikici da aka danganta shi da batun girbin amfanin gona a tsakanin al’ummar Beebo da makwabtansu na