Kananan Labarai

Kananan Labarai

Ya nemi gwamnati ta saukaka wa Musulmi aikin Hajji

An yi kira ga Gwamnatin Tarayya ta bullo da tsare-tsare masu inganci da za su sanya Musulmi su samu saukin gudanar da aikin Hajji a kasa Mai tsarki. S

An kashe mutum uku a rikicin girbin amfanin gona

Akalla mutum uku aka kiyasta sun mutu a wani rikici da aka danganta shi da batun girbin amfanin gona a tsakanin al’ummar Beebo da makwabtansu na

Hausawa da Yarabawa sun yi addu’ar zama lafiya a Ile-Ife

Al’ummar Hausawa da Yarbawa mazauna garin Ile-Ife a Jihar Osun sun gudanar da addu’o’in hadin gwiwa na Musulmi da Kirista, inda suka

An daure dillalan tabar wiwi a Kano

Kotun Majistare ta 32 da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano ta daure wadansu matasa biyu bisa samunsu da laifin sayar da tabar wiwi. dan sanda mai gabatar d

Ana tuhumar uwa da hada kai da su kashe mijinta

Rundunar ’Yan sandan Birnin Tarayya, Abuja na ci gaba da bincike a kan wata budurwa ’yar shekara 16 mai suna Imani Kure kan zargin hada ka