Kananan Labarai

Kananan Labarai

Madrasatus Sabilir Rishad Suleja ta yi walimar saukar karatun Alkur’ani

A ranar Lahadin da ta gabata ce, Makarantar Madarasatus Sabilir Rishad da ke Unguwar Bakin Yara kusa da Fadar Sarkin Suleja, a Suleja Jihar Neja ta gu

Yadda muka fara jaridar Trust shekaru 20 da suka wuce-Kabiru Yusuf

  Shugaban Kamfanin, Malam Kabiru Yusuf ya ce kamfanin Media Trust mai buga jaridun Daily Trust da Aminiya zai gudanar da kasaitaccen bikin cika

Mutane da yawa sun fadi a jarabawar WAEC ta bana-Adenipekun

Babban ofishin hukumar shirya jarabawa ta kasashen Afirka ta Yamma wacce ake yi wa lakabi da WAEC ta fitar da sakamakon zabe na zagon watanin Janairu

Buhari ya tuhumi sufeto Janar na ’yan sanda kan yin sakaci da ummarninsa

Shugaba Muhammadu Buhari  ya aike da sammaci tare da tuhumar Sufeto Janar na ’yan sanda, Ibrahim Idirs kan zargin yin sakaci da ummarnin da